’Yan sandan Kano sun gayyaci tsohon Kwamishinan Ganduje
’Yan sanda a Jihar Kano sun gayyaci tsohon Kwamishinan Ayyuka a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, Injiniya Mu’az Magaji. Mu’az, wanda Gwamnan ya kora
Labarai
’Yan sanda a Jihar Kano sun gayyaci tsohon Kwamishinan Ayyuka a Gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, Injiniya Mu’az Magaji. Mu’az, wanda Gwamnan ya kora
Sun karbi N35m kudin fansar mutum daya, amma suka kashe shi; An biya su kudin fansar wasu, amma suka ki sakin su, cewa sai an ba su babura
Gwamna Bello ya yi alkawarin kawo karshen wannan ta’addancin da mutane ke fama da shi a jihar.
Ganduje ya ce shekarar 2022 lokaci ne na yin sulhu da abokan hamayya.
An zarge shi da shiga gidan tsohuwar mai shekara 80 inda ya yi mata fyade.