An kashe mutum 5, an kone gidaje a rikicin manoma da makiyaya a Ogun
Gidaje da gonaki da babura da sauran kadarori ne kuma aka banka wa wuta a rikicin.
Labarai
Gidaje da gonaki da babura da sauran kadarori ne kuma aka banka wa wuta a rikicin.
Sai dai gwamnatin ta yi barazanar sake kakaba dokar muddin aka koma gidan jiya.
Akwai bukatar iyaye su rika barin ’ya’yansu mata suna shiga aikin soja.
Mun magance laifuka guda 256 da suka shafi fashi da makami, garkuwa da mutane, fyade, da sauran laifuka.
Shugaban jami’ar ya taya iyayen daliban da aka sace jimami.