Kotu ta yanke wa mai walda hukuncin kisa ta hanyar rataya a Kogi
Alkalin ya yanke wa wanda ake tuhumar hukuncin kisa ta hanyar rataya, inda ya yi rokon Allah Ya jikansa.
Labarai
Alkalin ya yanke wa wanda ake tuhumar hukuncin kisa ta hanyar rataya, inda ya yi rokon Allah Ya jikansa.
An jikkata mutane da dama gami da kona gidaje kurmus a harin.
Duk da rakiyar ’yan sanda da ’yan kasuwar suka samu, sai da ’yan bindiga suka kai musu hari suka yi awon gaba da su.
Mutum biyun sun mutu ne sakamakon harbuwa da cutar Zazzabin Lassa.
An tsinci gawar dalibar a dakin otal an cire wasu sassan jikinta.