Gobara ta yi ajalin jaririya a Binuwai
Mahaifiyar jaririyar ta je makaranta ta bar ta a gida lokacin da wutar ta tashi.
Labarai
Mahaifiyar jaririyar ta je makaranta ta bar ta a gida lokacin da wutar ta tashi.
Kungiyar Masu Maganin Gargajiya da Wanzanci ta Kasa reshen Fataskum a Jihar Yobe, ta shirya yi wa yara marayu guda 100 kaciya kyauta. Za a yi aikin ne
Dokar dai na neman a haramta wa ma’aikatan lafiya shiga yajin aiki kwata-kwata.
Sun bin ’yan bindigar maboyarsu, inda suka suka kashe akalla 20 sauran kuma suka tsere da raunukan harbi a jikinsu.
Kiran na zuwa ne a daidai lokacin da yajin aikin direbobin ya shiga yini na uku.