Labarai

Labarai

2022: Shugaban Karamar Hukuma ya gabatar da kasafin kudin N4.7bn a Kaduna

Ya ce majalisarsa na hankoron tara Naira biliyan 1.4 a matsayin kudaden shiga.

’Yan bindiga sun kashe mutum daya, sun sace 10 a Kaduna

Maharan sun sace mata da kananan yara 10 a unguwar Gbagyi Villa.

Kasar Girka ta ba wa Najeriya tallafin rigakafin COVID-19

Kasar ta Greece ta bada tallafin ne don ci gaba da yaki da COVID-19 a Najeriya.

An tsinci gawar mai shekara 50 a bakin kudiddifi a Kano

Hukumar ta tabbatar da mutuwar mutumin bayan ta ceto shi daga wurin da ta tsince shi.

Kotu ta ki ba da belin wanda ya mika ’yar uwarsa ga masu garkuwa da mutane

Ana dai zargin mutumin ne ga masu garkuwa don karbar kudin fansa.