Labarai

Labarai

Acaba ta fara dawowa Kano saboda yajin aikin ’yan Adaidaita Sahu

Shekara tara kenan da haramta sana’ar acaba a Jihar.

Yajin aiki: ’Yan Adaidaita Sahu sun tafka asarar N300m a yini daya a Kano

Ana kiyasin akwai Adaidaita Sahu kimanin 60,000 a Jihar.

Zazzabin Lassa ya kashe likitan Hukumar Lafiya ta Duniya a Binuwai

Sai dai ana zargin karin wasu mutum biyu ma sun mutu sanadin cutar a Jihar.

Bayan shekara 10, an dage haramcin amfani da babura a Yobe

Wannan matakin na zuwa ne a sakamakon ci gaban da aka samu a fannin tsaro.

Daliban Kano sun yi wa jarrabawar NECO raga-raga —Kiru

Dalibanmu 80,000 sun samu nasara da akalla matakin Credit a duk darussa 9 da suka zana.