Labarai

Labarai

Yadda maganin sauro ya yi ajalin magidanci da iyalinsa a Kano

Gobarar ta samo asali ne daga maganin sauron da suka kunna.

Kotu ta sanya ranar fara shari’ar shugabannin ƙungiyar Ansaru

Kotun ta sanya ranar ne bayan tafka muhawara tsakanin lauyoyin waɗanda ake tuhuma da na DSS.

An kama miji da mata kan zargin mallakar buhuna 360 na Tabar Wiwi

Kwamandan NDLEA ya ce kawo yanzu dai hukumar tana ci gaba da bincike domin gano ainihin mallakin kayan.

Tankin ruwa ya kashe mutum 4, wasu sun jikkata a Jigawa

Rahotanni sun nuna iska ce mai ƙarfi ta yi awon gaba da tankin ya faɗo kan mutane.

Gwamna Abba ya gabatar da N1.36trn a matsayin kasafin 2026

Gwamnan ya buƙaci majalisar ta hanzarta amincewa da kasafin.