Labarai

Labarai

Jami’a ta soke jarrabawa a Kano saboda yajin aikin ’yan Adaidaita Sahu

Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke Kano (YUMSUK) ta sanar da dakatar da rubuta jarrabawar da dalibanta suke yi saboda yajin aikin da direbobin Adaidaita

El-Rufa’i ya umarci makarantun gwamnati a Kaduna su fara aiki sau 4 a sati

Kwamishiniyar Ilimi ta Jihar, Halima Lawal, ce ta ba da umarnin a Kaduna.

An kafa dokar hana acaba da haya da Keke Napep a Kogi

Dokar za ta fara aiki daga ranar Litinin 17 ga watan Janairu, 2022.

A wajen dan sanda na sayi bindiga saboda na rika kare kaina – Matsafi

Dan sandan ya ce ya sayar masa da bindigar ne bayan ya satota daga abokin aikinsa.

Kar a yi la’akari da jam’iyya ko addini a Zaben 2023 —Sanusi II

Ya yi kira da a duba cancanta wajen zaben shugabanni a babban zaben 2023.