Dubban mutane sun halarci jana’izar Dokta Ahmad Bamba
Dubun dubatar mutane ne suka halarci jana’izar marigayin, wanda ya rasu ranar Juma’a
Labarai
Dubun dubatar mutane ne suka halarci jana’izar marigayin, wanda ya rasu ranar Juma’a
’Yan bindigar sun sako mutanen bayan shafe wata uku a hannunsu.
’Yan sanda a garin Billiri na Jihar Gombe sun yi nasarar kama wasu maharba da suka yi sojan gona a mararraban garin Kalmai na jihar. Kwamishinan ’Yan
ASP Gabriel ya ce a halin yanzu bincike ya kan kama.
Dillalan biyu sun yi kaurin suna a yankunan da ke karshin Masarautar Hadejia.