Labarai

Labarai

Tashin Dala: Farashin ruwan leda ya koma N20 a Kogi

Mun yi la’akari da yanayi na tattalin arziki da ake fama da shi a yanzu.

Mutumin da ya yi garkuwa da kansa a Gombe ya shiga hannu

Za a mika wanda ake zargin shi da abokinsa gaban kotu da zarar an kammala bincike.

Mahara sun kashe fasinja 2, sun sace 40 a Taraba

Maharan sun bude wa motar hayar wuta, nan take mutum biyu suka sheka lahira, suka kuma yi awon gaba da mutum 40.

Ba a makara wajen sake gyara Najeriya ba —Dantata

Dantata ya ce alamu na nuna cewa ba a makara wajen sake gyara Najeriya ba.

Abin da ya sa kawalci wa ’yan bindiga ke neman zama sana’a

Masana sun ce talauci da rashin aiki da son zuciya ne ummul haba’isi