Labarai

Labarai

Mutum 3 sun rasu, 17 sun ji rauni a hatsarin mota a Legas

An tabbatar da mutuwar mutum uku a hatsarin motar da wasu mutum 17 suka tsallake rijiya da baya.

An bude kasuwanni 4 da aka rufe a Zamfara

An bude kasuwannin ne bayan daidaituwar al’amura a yankunan da suke.

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga a Zamfara

Rundunar ’yan sandan ta fatattaki maharan daga maboyarsu.

’Yan sa-kai sun kashe masu kai wa ’yan bindiga bayanai 11 a Zamfara

An yi dauki ba dadi kafin ’yan sa-kai su yi nasarar cafke su sannan suka kashe su.

An harbe mutum 2, an sace ma’aikatan lantarki ’yan China 3 a Neja

An sace su ne a wurin aikin samar da lantarki da ke Zungeru a Jihar.