Labarai

Labarai

Dukiyar sama da miliyan 500 ta kone a gobarar kasuwar katako ta Gombe

Shugaban ƙungiyar masu sayar da tsofaffin ƙarafa a jihar Gombe, A.A. Laja, ya ce gobarar da ta tashi a kasuwar tsofaffin ƙarafa da ke kasuwar katakon

Sanatan Enugu ya mutu a Birtaniya

Majalisar Dattawa ta shiga cikin jimami a ranar Laraba bayan mutuwar Sanata Okey Ezea, mai wakiltar mazabar Enugu ta Arewa.

Mai taɓin hankali ya kashe soja a Legas

Wani mutum da ake zargin yana fama da matsalar tabin hankali ya kai hari tare da kashe wani soja a yankin Imota da ke Ikorodu a jihar Legas.

Gwamnan Taraba ya dakatar da ficewa daga PDP saboda sace ɗalibai a Kebbi

Zan ci gaba da tattaunawa da kuma nazari kan lokacin da ya fi dacewa na sauya sheƙar tare da magoya bayana.

Mutane 7 sun mutu a hatsarin mota a Jigawa

Hatsarin ya faru ne bayan fashewar tayoyi biyu, sakamakon gudun wuce sa’a da direban yake yi.