Labarai

Labarai

Gobara ta tashi a matatar mai ta Fatakwal

Wutar ta tashi ne daga jikin tankar, lokacin da take juye mai a cikin wani tanki.

Babban basaraken Jihar Oyo, Olubadan na Ibadan, ya rasu

Ya rasu da sanyin safiyar Lahadi yana da shekara 93.

Gwamnan Ribas ya haramta karuwanci da ‘night club’ a Fatakwal

Ya ce matakin ya zama dole saboda kare gurbacewar tarbiyyar al’umma.

’Yan sanda sun kashe ’yan bindiga 38 a Katsina

Sai dai ’yan sanda biyar sun rasa rayukansu.

Sabunta izinin tuki: 1 ga watan Janairu KAROTA za ta fara kame

KAROTA ta ce za ta dauki matakin ne don ya zama tuni garesu.