Labarai

Labarai

Omicron na kawo tsaiko ga harkar lafiya —WHO

WHo ta ce nau’in Omicron na iya haifar da tsaiko a harkar kwion lafiya a duniya baki daya.

Wasu karin mutum 1,355 sun kamu da coronavirus a Najeriya

Adadin wadanda suka sake kamuwa da cutar ya sake karuwa a ranar Laraba.

Mahara sun kashe mutum 2, sun sace 9 a Sabon Birni

’Yan binidgar sun kai harin ne don daukar fansar kashe musu mutane da aka yi.

Yadda gobara ta lakume kasuwanni 2 a Sakkwato

Kantuna 150 sun kone kurmus a Kasuwar Daji, a yayin da gobarar Kasuwar Kara ta yini tana ci.

Garba Shehu ya warke daga cutar Coronavirus

Ina rokon Allah ya kawo waraka ga dukkan masu fama da cutar.