Labarai

Labarai

Zazzabin Lassa na ci gaba da barazana a Najeriya —NCDC

Cutar na ci gaba da barazana ga rayuwar al’ummar Najeriya.

A daina kwatanta ayyukana da na sauran gwamnoni —Zulum

Gaskiya ba na jin dadi a duk lokacin da aka kwatanta ni da wani gwamna.

Hadarin kwale-kwale ya yi ajalin mutum 4 ’yan gida daya a Neja

’Yan gida dayan na daga cikin mutane bakwai da hadarin kwale-kwalen ya yi ajalinsu.

An gurfanar da mahaifin da ya kai wa ’ya’yansa cafka a mama

Mutumin da ake zargi ya fara yi wa kansa tsirara sannan ya rika kai ’ya’yan cafka a mama.

’Yan bindiga sun kashe magidanci bayan karbar N1.7m a Zariya

’Yan bindigar sun harbe magidancin sannan suka bar dansa a raye.