Labarai

Labarai

Dan damfarar Intanet ya kashe budurwarsa don yin tsafi da ita

Matashin ya tsere bayan kashen budurwa tasa.

Zariya: Yadda ’yan bindiga suka sace mutum 6 a Wusasa – Basarake

Ya ce wannan shi ne kusan karo na biyar da ake kai wa yankin nasa hari.

Coronavirus: Buhari na nan garau —Femi Adesina

Cutar ba ta yi wa hadiman Buhari mugun kamu ba, la’akari cewa sun karbi allurar rigakafinta.

Sojoji sun kama jagoran IPOB a Enugu

Dakarun runduna ta 82 ta Sojin Kasa na Najeriya sun kama Godwin Nnamdi, wani jagoran haramtacciyar kungiyar ’yan aware ta IPOB a Jihar Enugu. Mai maga

’Yan sanda sun kama surukin Sanata Rochas Okorocha

Yanayin yadda aka yi kamen a ranar Lahadi ya janyo rudani.