Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun sace basarake a Jihar Filato

An sace shi ne a cikin gidansa da safiyar ranar Lahadi.

Wakilin Babban Hafsan Sojin Kasa ya yi bikin Kirsimeti da dakaru a Yobe

Babban Hafsan ya kuma yi alkawarin ci gaba da kyautata wa dakarun.

‘Rashin adalcin shugabanni ne tushen matsalar rashin tsaro a Najeriya’

Wani malamin addinin Kirista ya bayyana rashin adalcin shugabanni da cewa shi ne ummul-aba’isun da ke kawo tabarbarewar tsaro da aikata ta’addanci a N

An yi wa sojar da ta fada kogin soyayya da matashi mai yi wa kasa hidima a Kwara afuwa

Aminiya ta gano cewa an yi mata afuwar ne albarkacin bikin Kirsimeti.

Mutanen da COVID-19 ta kashe a Gombe sun kai 60

Kimanin mutane 60 ne suka mutu a sanadiyar cutar COVID-19,  yayin da 2,776 suka mutu 2,690 suka warke a Jihar Gombe cikin shekara daya, inji Kwamishin