Labarai

Labarai

An yaye mutum 4,360 da suka ci gajiyar N-Power a Kano

An yi bikin yaye wanda suka ci gajiyar shirin a Jami’ar KUST da ke Kano.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 6 a Zamfara

Tukin ganganci ne ya haddasa hatsarin kamar yadaa kwamandan FRSC ya bayyana.

Mutum 1,940 sun kamu da Coronavirus a Najeriya —NCDC

NCDC ta sanar da adadin wadanda suka kamu da cutar na ranar Alhamis.

Kashinku ya bushe – Buhari ga ’yan bindiga

Ya ce yana sane sarai da halin da ake ciki, musamman a Arewa maso Yamma.

Ta ajiye Kwamishina a Zamfara, ta koma Imo don karbar sabon mukami

Ta ce duk bayanan da ake yadawa kan ajiye aikin nata karya ne.