Labarai

Labarai

Mun tara kudin shiga na N2.3trn a bana —Hukumar Kwastam

Adadin ya zarta Naira tiriliyan 1.687 da aka yi hasashen hukumar za ta tara a bana.

Sarauniyar Kyau: Hisbah ta gayyaci Shatu Garko da iyayenta

Hisbah ta ce shigar Shatu Garko gasar ya saba da koyarwar addinin Musulunci.

Sarkin Zazzau ya umarci limamai su gudanar da addu’o’in samun tsaro

Hare-haren baya-bayan a yankin Masarautar Zazzau sun sa sarkin ya dakatar da wasu tafiye-tafiyensa.

An damke masu yi wa ’yan bindiga safarar karuwai

Wadanda ake zargin na kuma kai wa ’yan bindiga bayanan sirri tare da safarar makamai.

COVID-19: Karin mutum 2,123 sun kamu a Najeriya —NCDC

Adadin wadanda suka harbu da COVID-19 a ranar Talata shi ne mafi yawa tun bayan bullar cutar.