Labarai

Labarai

Ba za mu karbi tubar ’yan bindiga ba, kashe su za mu yi —El-Rufai

Gwamnan Kaduna ya ce dan bindigar da aka kashe kawai shi ne tubabbe

Matashi ya shiga hannu kan satar yaro dan makaranta

Matashin ya shiga hannu bayan karbar kudin fansa Naira miliyan 1.5.

Kisan manoma 45: Ran Buhari ya baci matuka —Garba Shehu

Shugaba Buhari ya sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da hannu a kisan manoman.

El-Rufai ya ba wa ma’aikatan Kaduna kyautar albashinsu na wata daya

Gwamnatin jihar ta waren Naira biliyan 1.3 domin kyautar karshen shekara ga ma’aikatanta

Aisha Buhari ta bai wa ma’aikatanta hutu har sai ta neme su

Wannan dai na zuwa ne a yayin da ake ta yada jita-jitar cewa Aisha Buhari tana da juna biyu.