’Yan bindiga sun kashe mutum 20 a kauyukan Kaduna
Maharan sun banka wa gidaje da motoci da amfanin gona wuta a wasu kauyuka uku.
Labarai
Maharan sun banka wa gidaje da motoci da amfanin gona wuta a wasu kauyuka uku.
Gobarar ta tashi ne lokacin da ’yan kasuwa ke kokarin rufe shagunansu ranar Juma’a.
’Yan sanda sun kubutar da matafiya biyar da ’yan bindiga suka yi gakruwa da su a hanyar Benin zuwa Auchi a Jihar Edo. Masu garkuwar sun tare wata mota
Hukumomin sojin Najeriya sun kulle wata soja bayan bidiyonta da wani mai yi wa kasa hidima yana neman amincewarta domin ya aure ta ya karade gari. Soj
Hare-haren sun auku ne a kananan hukumomin Chikun, Zangon Kataf, Igabi da kuma Zariya.