Labarai

Labarai

Akwai yiwuwar kai wa jiragen yakin da Buhari ya sayo harin ta’addanci —Majalisa

Jiragen yakin Super Tucano da Gwamnatin Buhari ta sayo suna fuskantar barazanar harin ’yan bindiga a Jihar Neja

An kama ta ta hadiye kulli 80 na hodar Iblis za ta kai Saudiyya

Ta shekara tana tara kudin sayen kwayoyin da za ta kai Saudiyya

Amarya ta rasu ana kokarin kai ta gidan miji

Ta rasu sa’o’i kadan bayan daura aurenta da angonta a Kano.

Majalisa ta nemi a yi wa matasan NYSC karin kudin abinci

Kwamitin Majalisar ya bayyana takaici cewa kudin abincin matasan NYSC bai kai na fursunoni ba

IMF ta nemi Najeriya ta janye tallafin wutar lantarki

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bukaci gwamnatin Najeriya ta dakatar da bayar da tallafin wutar lantarki. Rahoton IMF ya kuma bukaci kasar ta daina b