Labarai

Labarai

Dalibar da aka yi wa sharrin safarar kwayoyi zuwa Saudiyya ta zama jami’ar NDLEA

Bayan shekara biyu da wanke Zainab ta kammala karatu ta kuma zama hafsa a NDLEA

Zulum ya raba wa ’yan gudun hijira N500m da kayan masarufi

Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya raba wa ’yan jiharsa mutum 5,000 da ke gudun hijira tallafin Naira milayan 500. Zulum ya raba tallafin ne bayan yi s

Ma’aikatan sufurin jiragen kasa sun janye yajin aiki

An janye yajin aikin bayan Gwamnatin Tarayya ta amince ta biya bukatun ma’aikatan .

Katsinawa sun kadu bayan ’yan bindiga sun fara amfani da wayar oba-oba

Jama’a na zargin matakin da gwamnati ta dauka bai yi tasirin komai ba, sai kara jefa su cikin mawuyacin hali.

Ni da mahaifiyarmu muna kallo aka zare ran kanina —Dangote

A kan idon Dangote da mahaifiyarsu da ’ya’yan mamacin aka dauki ransa a gadon asibiti.