Labarai

Labarai

’Yan tawayen Ambazoniya sun kashe sarki da mutum 11 a Taraba

Mutane na kaura daga yankin bayan harin ’yan tawayen Anbazoniya daga Kamarum.

Ma’aikata sun rufe tashoshin jirgin kasa, sun fara yajin aiki

Ma’aikata na neman karin albashi da kuma inganta yanayin aikinsu.

Mata 11,200 aka yi wa fyade a Najeriya a 2020 —Amnesty Int’l

Mata da kananan yaran da ake wa fyade ba sa samun adalci, masu laifin kuma na ci gaba da aikatawa

Zulum ya ba iyalan Janar din sojan da aka kashe a Borno N20m

Zulum da sanatocin jiharsa sun jajanta wa iyalan sojojin da suka rasu a harin ISWAP.

Bayan gargadin Buhari ’yan bindiga sun kashe mutum 15 a Sakkwato

Sa’o’i kadan bayan Buhari ya sa a murkushe su suka kai hare-haren.