Labarai

Labarai

’Yan Majalisar Dokokin Taraba 16 sun sauya sheka daga PDP zuwa APC

Ya bayyana cewa da sauyin shekar tasu, yanzu APC ce ke da daukacin kujeru 24 da ke Majalisar Dokokin Jihar Taraba.

Masu ibadar Umarah 42 sun mutu a hatsarin mota a hanyar zuwa Makka

Allah Ya yi wa masu ibadar Umara 42 rasuwa bayan motarsu ta yi taho-mu-gama da wata tankar mai a kasar Saudiyya

’Yan ta’adda sun sace dalibai 25 a dakunan kwanansu a Kebbi

’Yan sanda sun bayyana cewa maharan sun bindige MataimakiN Firinsifal din makarantar a lokacin da yake kokarin hana ’yan bindigar tafiya da daliban

NELFUND ya raba wa ɗalibai tallafin karatu na Naira Biliyan 116 

An tura Naira biliyan 65 ga makarantu da kuma Naira biliyan 51 mai tsaye ga ɗaliban domin tallafin rayuwar yau da kullum

’Yan bindiga 5 Sun shiga hannun ’yan sanda a Kebbi

’Yan sanda sun sun bayyana cewa, ’yan bindigar da aka kama suna cikin waɗanda suka kai hare-hare a kan al’ummomin Zuru a kwanakin baya.