Labarai

Labarai

Abin da yakamata gwamnati ta yi kan tsaro a Arewa

Dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna a zaben 2019 Isa Muhammad Ashiru ya ce dole gwamnati ta tashi tsaye domin shawo kan rashin tsar

FIRS da NIPOST na cacar baki kan kudaden haraji

Hukumar gidan waya ta kasa (NIPOST) ta zargi takwararta ta Tattara Haraji ta Kasa (FIRS) da yin karya kan asusun harajin kan sarki na hukumar da ke Ba

Makarantun kudi a Kano za su samu tallafin COVID-19

Makarantu masu zaman kansu a Jihar Kano sun nemi jihar ta yafe musu biyan harajin zangon karatu na biyu saboda kullen COVID-19 da aka yi. Shugabar kun

’Yan sanda sun bindige ’yan bindigar Batsari

Rundunar ’Yan Sandan ta Jihar Katsina ta kashe ’yan ta’addan da ake zargi da kai hare-hare ne a Karamar Hukumar Batsari. Kakakin rundunar, SP Ga

’Yan sanda sun watsa masu zanga-zanga a Kaduna

’Yan sanda a Jihar Kaduna sun watsa taron masu zanga-zangar nuna alhinin kashe-kashe da ake yi a Kudancin Jihar. ’Yan sandan dauke da makamai sun taya