Labarai

Labarai

Za a bude makarantun Kaduna 10 ga Agusta

Gwamnatin Kaduna ta sanya 10 ga watan Agusta a matsayin ranar bude makarantu ga dalibai masu kammala karatun sakandare. Kwamishinan Ilimin Jihar Kadun

‘Yan sanda sun kama ‘yan fashi a Bayelsa

‘Yan sanda a jihar Bayelsa sun dakile ‘yan fashi a Karamar Hukmar Obia ta jihar Bayelsa, inda suka cafke wasu mutum uku suka kuma kwace ma

Kaduna ta karyata labarin garkuwa da mutane

Gwamnatin Jihar Kaduna ta ce babu gaskiya a rahotanni da ke cewa an yi garkuwa da wasu mutane a babban titin Abuja zuwa Kaduna a ranar Alhamis. Kwamis

Gwamnan Legas ya bude wuraren ibada

Gwamnan jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya ba da umarnin bude masallatai da coci-coci a Jihar daga ranar bakwai ga watan Agusta. Gwamnan ya kara da cew

Sojoji sun kashe ‘yan bindiga 80 sun kwato mutane

Rundunar Operation Sahel Sanity sojojin Najeriya ta hallaka ‘yan bindiga 80 ta kuma kwato mutum 17 da shanu 943 a jihohin Katsina da Zamfara da