Labarai

Labarai

‘Yan sintiri sun kashe masu garkuwa da mutane

‘Yan sintiri sun kashe masu garkuwa da mutane guda uku suka kama ‘yan leken asirin bata-garin guda biyu a Jihar Kogi. Tawagar tsaron a Kan

Dalilin gaza magance matsalar tsaro a Najeriya

Babban dalilin rashin nasara yaki da ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga shi ne rabuwar kai tsakanin hukumomin tsaro, inji Ambrose Aisabor,

Yadda mahara suka ci karensu babu babbaka a Katsina

‘Yan bindiga sun yi ta harbe-harbe, suka yi awanni suna yin fashi suka kuma sace mutum 17

Badakalar NDDC: CISLAC ta bukaci a zurfafa bincike

Cibiyar nan mai rajin tabbatar da daidaito a ayyukan majalisa (CISLAC) ta yi kira da a gudanar da zuzzurfan bincike kan

Gidajen da iska ta yi wa barna sun rabauta da tallafi a Kebbi

Gwamnatin Jihar Kebbi ta raba kimanin buhuna 300 na hatsi a matsayin kayan tallafi ga iyalai kimanin 638 wadanda ruwa da iska suka yi wa ta’adi a Birn