Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 sun sace 64 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 3 tare da yin garkuwa da wasu 64 a ranar Asabar a Karamar Hukumar Tsafe ya Jihar Zamfara.

Gwamnatin Gombe ta bai wa alƙalai da Khadi-Khadi kyautar sabbin motoci 16

An buƙaci waɗanda aka bai wa kyautar motocin su yi amfani da su yadda ya dace.

Fintiri ya yi watsi da korar Wike daga PDP

Gwamnan ya ce zai fi dacewa a mayar da hankali wajen yin sulhu.

PDP za ta sake farɗaɗowa idan shugabanninta suka cire girman kai — Anenih

Ta ce dole kowa ya haɗa kai domin sake farfaɗo da jam’iyyar.

Gwamnati, UNICEF da ’yan jarida sun haɗa don yaƙar cututtukan da aka manta da su a Gombe

Gwamnatin ta yi fatan samun ƙarin haɗin kai domin daƙile yaɗuwar cututtukan.