Labarai

Labarai

’Yan bindigar Kaduna na neman miliyan N900

Masu garkuwa da suka yi awon gaba da mutum 20 a jihar Kaduna na neman kudin fansa Naira milian 900 kafin su sako mutanen. Dangin wata mai abinci da ’y

Yadda zaizayar kasa ke barazana ga unguwannin Kano

Mazauna unguwannin Shagari Kwatas da Maidile sun koka kan yadda matsalar zaizayar kasa ke barazana ga muhallansu. Mazaunan sun ce wata katuwar kwata d

‘An kama mai garkuwa da ‘yan matan Katsina’

’Yan sanda sun kama wani matashi bisa zargin sa da hannu a garkuwa da wasu ’yan mata biyu a Karamar Hukumar Kurfi ta Jihar Katsina. Kakakin ’yan sanda

Sojoji sun ragargaji Boko Haram

Mazauna garin Maiduguri na Jihar Borno sun kadu sakamakon harin mayakan kungiyar Boko Haram da suka nemi kutsawa cikin garin kafin sojoji su fatattake

An yi watsi da ayyuka 150 da aka biya kudi

An bankado aiki 150 da aka yi watsi da su bayan an biya ’yan kwangila kudadensu har da karin iliyan biyar-biyar a Hukumar Neja Delta NDDC. Likin ya ta