Labarai

Labarai

’Yan sanda na neman mutum biyar ruwa a jallo a Zamfara

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara na neman wasu mutum biyar ruwa a jallo bisa zargin kisan gilla da aka yi wa wani likita a garin Gusau. ’Yan bindiga

Majalisa na bincikar NNPC kan Dala biliyan 1.05

Majalisar Wakilai na bincikar kamfanin mai na NNPC a kan zargin cirar Dala biliyan 1.05 daga ribar iskar gasa ba bisa ka’ida ba. Majalisar ta bu

EFCC: An dakatar da Magu daga mukaminsa

Rahotanni sun ce an dakatar da mukaddashin shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) Ibrahim Magu daga mukaminsa. An ruwaito ma

Wadume: Kotu ta dage sauraron shari’ar ta’addanci

Shari’ar Hamisu Bala, wanda aka fi sani da Wadume, da ake zargi da garkuwa da mutane da kisan kai ta samu tsaiko saboda rashin zaman alkali mai

Buhari ya mika wa majalisa sunan sabbin alkalai 11

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen sabbin alkalai 11 da zai nada a Babbar Kotun Birnin Tarayya da ke zamanta a Abuja.