Labarai

Labarai

An kori shugabannin kananan hukumomi saboda rashin sa takunkumi

An kori wasu Shugabannin Kananan Hukumomin Jihar Yobe saboda rashin sanya takunkumin kariyar cutar COVID-19 a wurin taro. Shugabannin rikon kananan ku

Majalisa ta bukaci a sa sunan Ajimobi a filin jirgin Ibadan

Majalisar Dattawa ta bukaci a sanya wa filin jirgin sama na Ibadan sunan tsohon Gwamnan Jihar Oyo, Marigayi Sanata Abiola Ajimobi. Zaman Majalisar na

Mutum 21 sun mutu bayan motarsu ta fada a cikin tafki

Mutum 21 sun rasu wasu 15 kuma sun samu raunuka sakamakon hadarin da motar da suke ciki ta yi ta kuma fada a cikin tafki. Lamarin ya auku ne a birnin

Fa’idoji 6 da ’yan Najeriya za su samu daga bututun iskar gas na AKK

Ranar Talatar makon jiya Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da fara aikin shimfida bututun iskar gas daga Ajaokuta zuwa Kano ta Kaduna (AKK). Idan a

Tsohon mataimakin shugaban APC ya rasu

Tsohon mataimakin shugaban jam’iyar APC a Arewa Maso Yamma, Barista Inuwa Abdulƙadir, ya rasu yana da shekarru 54 a duniya. Ya rasu ne a Asibiti