Labarai

Labarai

Badakala: An dakatar da shugabannin NSITF nan take

Ma’aikatar Kwadago ta ce Shugaba Buhari ya amince da dakatar da Manajan Darektan Asusun Inshorar Kyautata Rayuwa (NSITF), Adebayo Somefun da Man

Yadda gwamnan Kogi ya bude wa dattawan Arewa wuta

Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello ya zargi dattawan yankin Arewa a Najeriya da cin amanar Sardauna ta hanyar yin watsi da ayyukansa. Yahaya Bello ya ce

Coronavirus: Lalong ya umarci a yi wa kwamishinonin Filato gwaji

Gwamna Simon Lalong na jihar Filato ya bayar da umarni a yi wa dukkan kwamishinoni da sauran ‘yan majalisar zartarwarsa gwajin coronavirus su kuma kil

An yi jana’izar ‘yan bangar da ‘yan bindiga suka kashe

An yi jana’izar ‘yan bangar da ‘yan bindiga suka bude musu wuta a lokcin da suke kokarin kwato mutanen da ‘yan bangar suka yi

Hajjin bana: Za a mayar wa alhazan Sokoto kudadensu

Gwamnatin Jihar Sokoto ta umarci a mayar wa maniyyata aikin Hajjin 2020 kudaden kujeru da suka biya bayan kasar Saudiyya ta soke aikin saboda bullar c