Labarai

Labarai

An bude makarantu da tafiye-tafiye tsakanin jihohi

Gwamnatin Tarayya ta ba da izinin yin tafiye-tafiye tsakanin dukkan jihohin Najeriya. Gwamnatin ta kuma sanar da amincewar a bude makarantu ga dalibai

Boko Haram ta saki bidiyon mutanen da ta kama suna neman dauki

Ma’aikatan jinkai da kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da su a farkon watan Yuni sun roki Gwamantin Najeriya da kungiyoyin da suke wa aiki su ce

COVID-19: ‘Yan Najeriya 317 sun dawo daga Birtaniya

‘Yan Najeriya 317 ne Gwamnatin Tarayya ta kwaso daga kasar Birtaniya bayan bulllar annobar COVID-19 ta hana su baro kasar. Sanarwar da gwamnatin

Hanyar Kano-Abuja: Majalisa ta gayyaci Julius Berger

Majalisar Wakilai ta gayyaci kamfanin Julius Berger da ke aikin titin Abuja zuwa Kano ya gurfana a gabanta saboda rashin saurin aikin duk da cewar an

Bude makarantu: Sai an kara matakan kariya —Malamai

Malamai sun bukaci a dauki karin matakan kariya kafin a sake bude makarantu bayan an rufe su sakamakon bullar cutar coronavirus a Najeriya. Kungiyar M