Labarai

Labarai

NNPC ya yi asarar biliyan 9.5 a cikin wata daya

Kamfanin Mai na Najeriya (NNPC) ya yi asarar naira biliyan 9.5 a hada-hadar mai da iskar gas da ya yi cikin watan Maris, 2020. NNPC ya ce asarar ta ka

‘Yar gwamnan Delta ta kamu da COVID-19, ya killace kansa

Gwamnan Ifeanyi Okowa na jihar Delta ya killace kansa bayan diyarsa ta kamu da cutar COVID-19 a ranar Juma’a. Nan take bayan gano ‘yar tas

Kalaman Atiku soki-burutsu ne —Sule Lamido

Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana wasu kalamai da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, ya yi game da jam’iyyarsu ta PDP

NYSC: Babu ranar bude sansanoni

Hakumar da ke kula da matasa masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC) ta ce ba za ta bude sansanoninta ba har sai yanayin annobar COVID-19 ya yi sauk

An dage ranar binne tsohon gwamnan Oyo

An dage ranar da za a yi wa tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, sutura. Mai magana da yawun Marigayin Bolaji Tunji ne ya shaida wa manema