Labarai

Labarai

Mutum ɗaya ya rasu yayin da ’yan sanda da ’yan bindiga suka yi artabu a Kwara

‘Yan sandan sun tarwatsa maharan da suka yada zango a kusa da ƙauyen.

Mutfwang ya musanta raɗe-raɗin sauya sheƙa zuwa YPP

A baya an yi ta raɗe-raɗin gwamnan na shirin sauya sheƙa zuwa APC.

Ɗalibar BUK ta samu kyautar motar N35m a gasar MTN

Ɗalibai da dama sun bayyana farin cikinsu game da shirya gasar.

Cin ganda na sa Najeriya tafka asarar $5bn — Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta yi gargadi cewa ci gaba da cin ganda da ake samu daga fatar shanu na barazana ga masana’antar fata ta Najeriya wadda darajarta ta

An kama ’yan Najeriya 3 a Kenya kan zargin aikata damfara

An kama ’yan Najeriya uku a rukunin gidaje na Mwaliko da ke garin Mwea a ƙasar Kenya, bisa zargin su da damfara ta intanet.