Labarai

Labarai

Kotu ta takadar da Giadom daga jam’iyyar APC

Kotu ta dakatar da Mataimakin Babban Sakataren Jam’iyyar APC da aka dakatar, Victor Giadom daga dukkan harkokin jam’iyyar. Babbar Kotun Ji

Saudiyya ta fitar da jerin mutanen da ba za su yi aikin Hajji ba a bana

Ma’aikatar Kula da Harkokin Aikin Hajji da Umarah ta kasar Saudiyya ta fitar da sharuddan da ta wajabta amfani da su yayin gudanar da aikin Hajj

Ba mu da shirin sake bude makarantu yanzu – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta musanta rahotannin da ke cewa tana kokarin sake bude makarantu a jihar. Wasu rahotanni dai sun yi ta yawo a ‘yan kwanaki

Gaskiya ne ba mu biya ‘yan N-Power 12,000 hakkokinsu ba —Gwamnati

Gwamnatin Tarayya ta amince cewa har yanzu ba ta biya akalla matasa 12,000 da ke cikin shirinta na N-Power hakkokinsu na tsawon watanni uku ba. Minist

Zaben Edo: Kotu ta dakatar da Obaseki daga yin takara a PDP

Kotu ta hana Gwamnan Jihar Edo Godwin Obaseki shiga zaben fitar da dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamnan jihar na a watan Satumba, kwana biy