Labarai

Labarai

Najeriya ta samu kyautar inji mai gwajin coronavirus 3,000 a rana

Najeriya ta samu kyautar na’urar da ke iya fitar da sakamako fiye da dubu uku na gwajin cutar coronavirus a rana guda. Gwamantin Birtaniya ta ba wa Na

PDP ta caccaki Buhari kan hari a ofishin Najeriya da ke Ghana

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP ta kalubalanci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ya farka ya magance matsalar diflomasiyyar da Najeriya ke fuskata

Babu mafita ga rikicin APC sai abu daya —Giadom

Shugaban bangare na jam’iyyar APC a matakin kasa Victor Giadom ya ce jam’iyyar ba ta da mafita daga rikicin shugabancin da take ciki face kiran taron

Gwamnonin Arewa ta Tsakiya na ganawa a fadar Aso Rock

Gwamnonin jihohin Arewa ta tsakiya a Najeriya na yin wata ganawa yanzu haka da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa Ibrahim Gambari a fadar g

APC ta dakatar da Giadom a Ribas

Jam’iyyar APC, reshen Jihar Ribas ta dakatar da Honorabul Victor Giadom bisa abin da ta kira yin karan tsaye ga kundin tsarin jam’iyyar. A