Labarai

Labarai

Zaben Edo: Ize-Iyamu ya lashe zaben fid da gwanin APC

Osagie Ize-Iyamu ya samu nasarar zama dan takarar jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Edo da ke tafe bayan ya lashe zaben fid da gwani na jam’iyyar. I

‘Mutum 23 ne ‘yan bindiga suka kashe a harin Zamfara’

Harin ‘yan bindiga ya kashe mutum 23 a yankin Ruwan-Tofa da ke jihar Zamfara ranar Asabar, a cewar mazauna. Harin shi ne mafi muni da aka kai ya

Sojoji sun kama ‘yan bindiga 21, sun ceto mutum shida a Katsina

A ci gaba da ragargazar ‘yan bindigar da su ke yi, rundunar tsaro ta ‘Operation Hadarin Daji’ ta ceto mutum shida da aka yi garkuwa

Yadda gobara ta yi barna a babbar kasuwar jihar Edo

Gobara ta tashi a babbar Kasuwar Obaka da ke kwaryar birnin Benin na jihar Edo inda ta cinye kaya na miliyoyin naira, bayan shafe awanni tana ci ta ku

’Yan bindiga sun kashe mutum uku a Katsina

’Yan bindiga sun kashe mutum uku a wani sabon hari a Karamar Hukumar Dandume ta jihar Katsina. Da safiyar Litinin din nan ne maharan dauke da muggan m