Labarai

Labarai

Lawan ya gaya wa Buhari yadda zai kori hafsoshin tsaro

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya kayyade wa manyan hafsoshin tsaron lokacin magance matsalar tsaro a kasar

Kano ta bude shafin COVID-19 a intanet

Gwamnatin jihar Kano ta bude shafin intanet da zai rika samar da bayanan cutar COVID-19 ga mutunen ciki da wajen jihar. Jihar ta kirkiri shafin ne a m

An binne sarauniyar kyau Ighodalo

An binne tsohuwar sarauniyar kyau a Najeriya Ibidun Ighadalo,  mai dakin baban mai wa’azin Kirista na cocin Tiriniti, Fasto Ituah Ighodalo, a ra

Likitoci sun janye yajin aikinsu

Bayan shafe kusan mako daya tana gudanar da yajin aiki, Kungiyar Likitoci Masu Neman Kwarewa ta Najeriya (NARD) ta kawo karshensa ranar Lahadi. Jawabi

Sabuwar baraka a APC kan janye dakatar da Oshiomhole

Shugabannin jam’iyyar APC na ta karyata juna game da jingine dakatarwar da suka yi wa shugaban jam’iyyar na kasa Adams Oshiomhole a mazaba