Labarai

Labarai

Najeriya ta karbi tallafin kayan yakar coronavirus na Dala miliyan 22

Tarayyar Turai da hadin gwiwar Majalisar Dinkin Duniya sun ba wa gwamnatin Najeriya tallafin kayan yaki da cutar coronavirus da suka kai na Dalar Amur

Shugabannin APC sun janye dakatarwar da suka yi wa Oshiomhole

Shugabannin jam’iyyar APC na mazaba sun janye dakatarwar da suka yi wa shugaban jam’iyyar na kasa Adams Oshiomhole, wanda ya yi sanadiyyar

Iska mai karfi ta rusa gidaje 300 a Kebbi

Akalla gidaje 300 ne guguwa ta lalata a jihar Kebbi sakamakon wani mamakon ruwan sama da aka tafka ranar Juma’a. Rahotanni sun nuna cewar guguwar ta f

Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takara

Gwamnan Jihar Edo Godwwin Obaseki ya bayyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takarar zaben fidda gwanin gwamnan jihar na sabuwar jam’iyyars

Za a fara daukar sabbin ‘yan N-Power —Minista

Gwamnatin Tarayya ta sanar da lokacin daukar sabbin matasa a shirin aikin N-Power yayin da wa’adin matasa 5000 da ke amfana da shirin a yanzu ke