Labarai

Labarai

Jami’ar Bayero ta Kano ta kuma yin babban rashi

Mataimakin Shugaban Jami’ar Bayero da ke Kano mai kula da al’amuran Gudanarwa, Farfesa Haruna Wakili ya riga mu gidan gaskiya. Farfesa Wak

PDP ta bukaci a yi zaben adalci bayan ta daga wa Obaseki kafa

Kwamitin Amintattu na jam’iyyar PDP ya buƙaci a yi gaskiya a zaɓen jam’iyyar na fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Edo, bayan ta amince gw

Gwamnonin Arewa sun cimma matsaya kan matsalar tsaro

Gwamnoni Arewacin Najeriya sun yi ittifakin yin amfani da ‘yan banga da maharba wajen zakulo bayanan sirri da za a yi amfani da su wajen kawo ka

Kotu ta ci Neymar tara saboda saba yarjejeniyarsa da Barcelona

Kotu ta umarci dan wasan gaba na PSG, Neymar ya biya tsohuwar kungiyarsa ta Barcelona Yuro miliyan shida da dubu dari bakwai bayan ta yi watsi da kora

An rantsar da Dongban-Mensem a matsayin shugabar kotun daukaka kara

Babban Alkalin Najeriya, Mai Shari’a Ibrahim Tanko Mohammed a ranar Juma’a ya rantsar da Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun D