Labarai

Labarai

Kotu ta tsawaita wa’adin Giadom a matsayin shugaban APC

Babbar Kotun Birnin Tarayya ta tsawaita umurninta cewa Mataimakin Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa, Victor Giadom, ya zama shugaban jam’iyy

Zan dauki mataki kan masu amfani da addini su tayar da rikici —Gwamna

Gwamnan Jihar Taraba Darius Ishaku ya yi barazanar sanya kafar wando da malaman addini da ya zarga da hura wutar rikici a jihar. Kashedin nasa na zuwa

PDP ta dage zaben fidda dan takarar Gwamnan Edo

Jam’iyyar PDP ta dage zaben fitar da dan dakaranta a zaben Gwamnan Jihar Edo zuwa ranar 23 ga watan Yuni, sabanin ranakun 19 da 20 ga watan Yuni

Za a ci gaba da aikin manyan hanyoyi guda 10

Gwamnatin Tarayya ta ce ta fito da wani shiri na ci gaba da aikin ginin manyan hanyoyin tarayya guda 10 da aka fara. Ministan Ayyuka da Gidaje Babatun

‘Ganduje ba shi da hurumin tsoma baki a binciken Sanusi’

Wata kungiya mai fafutukar kawo daidaito a ayyukan gwamnati mai suna CAJA ta nuna damuwa  kan abin da ta kira yunkurin Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje