Labarai

Labarai

Matsalar tsaro: Masarautar Daura ta yi kwarya-kwaryar garambawul

Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Frouk, ya yi garanbawul a majalisar masarautar don inganta tsaro. Babban jami’in yada labarai na masarautar, Mal

Buhari ya ba ’yan Katsina hakuri kan matsalar ’yan bindiga

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ba wa mutanen jihar Katsina hakuri a kan hare-haren ’yan bindiga da ke addabar jihar. A sakonsa na ta’aziyya ga wada

Kaduna da Kebbi da Zamfara ba su samu Manyan Sakatarorin Tarayya ba

Jihohin Kaduna da Kebbi da Zamfara da Kuma Ribas ba su samu gurabu ba a mukaman Manyan Sakatarorin Gwamnatin Tarayya 12 da Shugaba Buhari ya nada. San

Mace-macen Kano: Sakamakon bincike sun yi karo da juna

Sakamakon binciken da Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar kan mutuwar sama da mutum 1,700 da aka samu a jihar ya ci karo da na Gwamnatin Tarayya. Gwamna A

‘Gwamnoni sun yi kasadar yin sulhu da ‘yan bindiga’

Gwamnonin Arewa maso Yammacin Najeriya sun yi babbar kasada a sulhun da suka yi da ‘yan bindiga a jihohinsu. Tsohon Mataimakin Babban Sufeton ‘Yan San