Labarai

Labarai

Majalisa na bincike a kan biliyan 186 na ciyar da dalibai

Majalisar Wakilai na bincike kan Naira biliyan 186 da aka yi ikirarin kashewa a shirin ciyar da dalibai na Gwamnatin Tarayya daga shekarar 2016. Majal

NCDC ta kora dalibai gida a Kuros Riba

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ta kora daliban da suka koma karatu bayan gwamnatin jiha ta bude makarantu a jihar Kuros Riba. ‘Yan

Lawan ya caccaki gwamnati kan cefanar da harkar lantarki

Shugaban Majalisar Dattijai, Ahmad Lawan ya kalubalanci yadda Gwamnatin Tarayya ta rattaba hannu a kan dokar cefanar da bangaren wutar lantarki a shek

Mahara sun kashe mutum 105, sun kora 12,753 a Sokoto

Jihar Sokoto ta rasa rayuka 105 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga da suka tilasta wa wasu 12,753 gudun hijira a Karamar Hukumar Birnin Magaji a

Dan majalisar Bauchi ya kamu da Coronavirus

Dan Majalisar da ke wakiltar mazabar Toro da Jama’are a Majalisar Dokoki ta Jihar Bauchi, Tukur Ibrahim ya kamu da cutar coronavirus. Kakakin Majalisa