Labarai

Labarai

Kwana hudu a jere coronavirus na raguwa a Najeriya

Alkaluman masu kamuwa da cutar coronavirus a Najeriya na ci gaba da raguwa a cikin kwanaki hudu a jere. Hakan na zuwa ne yayin da masu cutar suka haur

MC Tagwaye ya angwance da Hauwa Uwais

Fitaccen mai barkwanci MC Tagwaye da ke yawan kwaiwayon maganganun Shugaba Muhammadu Buhari, ya zama angon. Ya auri diyar Mai Ba Shugaban Kasa Shawara

Rashin tsaro: Fadar shugaban kasa ta yi wa Ango Abdullahi raddi

Fadar Shugaban kasa ta bayyana Shugaban Kungiyar Dattawan Arewa ta NEF, Farfesa Ango Abdullahi a matsayin jagoran tafiya mara katabus. Mai ba wa Shuga

Harbe-harbe a Aso Rock: Doka za ta yi aikinta —Buhari

Shugaba Buhari ya ce doka za ta hau kan duk wanda ke da hannu a harbe-harben da aka yi a Fadar Shugaban Kasa ta Aso Rock. ‘Yan sanda masu tsaron

Gwamnatin Kano ta kara yawan ranakun fita

Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara ranar Litinin cikin jerin ranakun da za a iya fita domin gudanar da harkoki a jihar. Babban Mai Tai