Sojoji sun kashe ‘yan Boko Haram 20
Sojojin Najeriya sun hallaka mayakan Boko Haram guda 20 sannan suka kame wasu a Monguno, jihar Borno. Dakarun sun kuma kwace motoci da makaman maharan
Labarai
Sojojin Najeriya sun hallaka mayakan Boko Haram guda 20 sannan suka kame wasu a Monguno, jihar Borno. Dakarun sun kuma kwace motoci da makaman maharan
An kashe wata dalibar kwaleji da aka sassara da adda bayan an yi mata fyade a cikin coci. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Oyo ta ce Grace Oshiagwu ta
‘Yan Boko Haram sun kashe fararen hula 38 ciki har da kananan yara da mata a karamar Hukumar Nganzai ta jihar Borno. Maharan na safiyar Asabar s
Mayakan Boko Haram sun kwashi kashinsu a hannu a harin da suka kai da nufin kwace garin Monguno da ke Jihar Borno. Da safiyar Asabar ne ‘yan Bok
Jam’iyyar PDP ta ce tana maraba da Gwamnan Edo Godwin Obaseki ya shigo domin neman takarar kujerarsa bayan jam’iyyarsa ta APC dakatar da s