Labarai

Labarai

Boko Haram da sojoji na musayar wuta a Borno

Mayaka da ake zargi ‘yan Kungiyar Boko Haram ne sun kai hare-hare a kananan hukumomi biyu a jihar Borno. Mazauna sun ce maharan sun shigo garuru

‘Yan bindiga sun kara kashe basarake a Katsina

‘Yan bindiga a jihar Katsina sun kashe Sarkin Fulanin Fafu Alhaji Dikko Usman a cikin tsakar dare. Maharan sun kai farmaki a garin Mazoji da ke

‘A biya MKO Abiola hakkokin tsohon shugaban kasa’

Iyalan Marigayi Moshood Abiola sun bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sanya shi a cikin jerin tsofaffin shugabannin kasar. Da yake rokon ga Shugaba Buhari

Tsawa ta kashe masu garkuwa da mutane 18

‘Yan Sanda a jihar Adamawa sun tabbatar cewa tsawa ta kashe masu garkuwa 18 a Jamhuriyar Kamaru mai makwabtaka da Najeriya. Rundunar ‘Yan

A hukunta wadanda suka soke zaben 1993 — Balarabe Musa

Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Abdulkadir Balarabe Musa ya bukaci Shugaba Buhari ya binciki soke zaben shugaban kasa na 1993 da Gwamnatin Babangida ta yi