Kasuwanci: Darajar Najeriya ta daga duniya —Buhari
Saukaka bayar da takardun biza da izinin kasuwanci sun taka muhimmiyar rawa a kokarin Najeriya na habaka matsakaitan masana’antu.— Shugaba Buhar
Labarai
Saukaka bayar da takardun biza da izinin kasuwanci sun taka muhimmiyar rawa a kokarin Najeriya na habaka matsakaitan masana’antu.— Shugaba Buhar
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce za a ci gaba ba wa manoma rance, ganin yadda ‘yan Najeriya ke rungumar harkar noma suke kuma cin amfana. A
A yayin zamanta na ranar Alhamis, Majalisar Wakilai ta karrama hazikin dan sanda, DCP Abba Kyari bisa bajintar da yake nunawa a aikinsa. Karrama Kyari
Majalissar Dokokin Jihar Jigawa ta janye dakatarwar da ta yi wa Hon. Sani Isyaku mai wakiltar mazabar Gumel. Dawowar Sani Isyaku Gumel ya biyo bayan r
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yi wa ‘yan Najeriya jawabin zagayowar Ranar Damokradiyya da safiyar Juma’a. Da misalin 7.00 na safe Buh