Kaduna: An tsige Mataimakin Shugaban Majalisa
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta tsige mataimakin shugabanta, Hon. Muktar Isa Hazo sannan ta maye gurbinsa nan take. Zaman majalisar na ranar Alhamis
Labarai
Majalisar Dokokin Jihar Kaduna ta tsige mataimakin shugabanta, Hon. Muktar Isa Hazo sannan ta maye gurbinsa nan take. Zaman majalisar na ranar Alhamis
Majalisar Dattawa ta amince da nadin Mai Shari’a Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Najeriya. Amincewar majalisar t
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita na tsawon sa’a 24 sakamakon rikicin da ke neman kunno kai a masarautun jihar Guda biyu. Dohar ha
Gwamnonin Najeriya sun amince su sanya dokar ta-baci a kan matsalar fyade da cin zarafi musamman wanda ake wa mata da kananan yara. Gwamnonin sun kuma
Hankula sun tashi a Karamar hukumar Zangon Kataf ta jihar Kaduna bayan an gano wata gawa da aka yi wa yankan rago yashe a bakin rafi. Ganau sun shaid